iqna

IQNA

tarayyar Afirka
Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da firaministan gwamnatin Falasdinu ya fitar ya nuna adawa da shigar gwamnatin Isra'ila a cikin kungiyar tarayyar Afirka a matsayin mamba mai sa ido.
Lambar Labari: 3486909    Ranar Watsawa : 2022/02/05

Tehran (IQNA) Sanarwar da ma'aikatar harkokin wajen Sudan ta fitar ta ce tana adawa da nadin Isra'ila a matsayin mamba mai sanya ido a kungiyar Tarayyar Afirka.
Lambar Labari: 3486430    Ranar Watsawa : 2021/10/15

Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas nuna takaici matuka dangane da amincewa da Isra’ila a matsayin mamba 'yar kallo a kungiyar AU.
Lambar Labari: 3486134    Ranar Watsawa : 2021/07/24